The Book of Purification - Littafin Bayanin Tsarki
(1) Chapter: Water - Babi Na Farko Shine Hukuncin Ruwa Mai Tsarki
Hadith 4
وَعَنْ عَبْدِ اَللَّهِ بْنِ عُمَرَ رَضِيَ اَللَّهُ عَنْهُمَا قَالَ: قَالَ رَسُولُ اَللَّهِ صَلَّى عَلَيْهِ وَسَلَّمَ: { إِذَا كَانَ اَلْمَاءَ قُلَّتَيْنِ لَمْ يَحْمِلْ اَلْخَبَثَ } وَفِي لَفْظٍ: { لَمْ يَنْجُسْ } أَخْرَجَهُ اَلْأَرْبَعَةُ, وَصَحَّحَهُ اِبْنُ خُزَيْمَةَ. وَابْنُ حِبَّانَ 1 .
1 - صحيح. رواه أبو داود (63 و 64 و 65)، والنسائي (1 /46 و175)، والترمذي (67)، وابن ماجه (517)، وهو حديث صحيح، وقد أعل بما لا يقدح. وصححه ابن خزيمة (92)، والحاكم (132)، وابن حبان (1249) .
English
Narrated ‘Abdullah bin ‘Umar (rad):
Allah’s Mesenger (ﷺ) said: “If there is enough water to fill two pots (Qulla), it carries no impurity,” Another version has: “It does not become unclean”. {Al-Arba’a reported it. Ibn Khuzaima, Ibn Hibban and Al-Hakim graded it Sahih (sound)].
Hausa
An karɓo daga Abdullahi ɗan Umar Allah Ya yarda da su yace: Manzon Allah (S.A.W) yace: Idan Ruwa ya kasance a cikin tulu biyu to ba zai ɗauki najansa ba. A cikin wani lafazi bai sashi najasa.Mutane huɗu suka ruwaito shi. Kuma ɗan Khuzaima ya ingantashi, da shi da Hakim da ɗan Hibban. (Hadisin Ingantacce ne).
Bulugh al-Maram: Hadith 4
Shiga nan Domin Samun Shauran Hadissai na Bulugh al-Maram...
Share this with family and friends to spread awareness
0 Comments