The Book of Purification - Littafin Bayanin Tsarki
(1) Chapter: Water - Babi Na Farko Shine Hukuncin Ruwa Mai Tsarki
Hadith 3
وَعَنْ أَبِي أُمَامَةَ اَلْبَاهِلِيِّ - رضى الله عنه - قَالَ: قَالَ رَسُولُ - صلى الله عليه وسلم -{ إِنَّ اَلْمَاءَ لَا يُنَجِّسُهُ شَيْءٌ, إِلَّا مَا غَلَبَ عَلَى رِيحِهِ وَطَعْمِهِ, وَلَوْنِهِ } أَخْرَجَهُ اِبْنُ مَاجَهْ 1 وَضَعَّفَهُ أَبُو حَاتِمٍ
1 - ضعيف. رواه ابن ماجه (521) من طريق رشدين بن سعد، حدثنا معاوية بن صالح، عن راشد بن سعد، عن أبي إمامة به. وهو ضعيف؛ لضعف رشدين، وقد اضطرب أيضا في إسناده.
2 - نقله ولده في "العلل" (1 /44) فقال: "قال أبي يوصله رشدين بن سعد، يقول: عند أبي إمامة، عن النبي صلى الله عليه وسلم، ورشدين ليس بقوي، والصحيح مرسل".
English
Narrated Abu Umama Al-Bahili:
Narrated Abu Umama Al-Bahili: Allah’s Messenger (ﷺ) said: “Water cannot be rendered impure by anything except something which changes its smell, taste and colour”. [ Ibn Majar reported it and Abu Hatim described it as Da’if (weak)].
Hausa
An karɓo daga Abu Umamata Al-bahili Allah Ya yarda da shi yace: Manzon Allah (S.A.W) yace: Lallai ruwa baya najasa da komi sai abinda ya ɓata warinsa daɗanɗanonsa da launinsa.‛ (Ibn Majah ya ruwaito shi.‛ Amma Abu Hatim ya raunana hadisin. (Hadisin Dwa’ifi ne). An karɓo daga Baihaqi cewa: Ruwa mai tsarki ne, sai dai abinda ya canza warinsa, da ɗanɗanonsa, da launinsa, da najasa wanda ya karu a cikin sa.‛
Bulugh al-Maram: Hadith 3
Shiga nan Domin Samun Shauran Hadissai na Bulugh al-Maram...
Share this with family and friends to spread awareness
0 Comments