Ticker

6/recent/ticker-posts

The Book of Purification - Littafin Bayanin Tsarki: Hadith 5


The Book of Purification - Littafin Bayanin Tsarki

(1) Chapter: Water - Babi Na Farko Shine Hukuncin Ruwa Mai Tsarki

Hadith 5

وَعَنْ أَبِي هُرَيْرَةَ ‏- رضى الله عنه ‏- قَالَ: قَالَ رَسُولُ اَللَّهِ ‏- صلى الله عليه وسلم ‏-{ لَا يَغْتَسِلُ أَحَدُكُمْ فِي اَلْمَاءِ اَلدَّائِمِ وَهُوَ جُنُبٌ } أَخْرَجَهُ مُسْلِمٌ 1‏ .‏

‏1 ‏- صحيح.‏ رواه مسلم (283)‏.‏

English

Narrated Abu Huraira (rad):

Allah’s Messenger (ﷺ) said: “None of you should take a bath in stagnant water when he is sexually impure”. [Muslim reported it]

Hausa

An karɓo daga Abi Huraira Allah Ya yarda da shi ya ce: Manzo Allah (S.A.W) ya ce: Kada ɗayanku yayi wanka cikin ruwan da yake wuri guda baya gudu Alhali yana da Janaba. Muslim ya ruwaito shi.

Bulugh al-Maram: Hadith 5


Shiga nan Domin Samun Shauran Hadissai na Bulugh al-Maram...

Share this with family and friends to spread awareness

Post a Comment

0 Comments