Ticker

6/recent/ticker-posts

Sheikh Ja’afar Mahmud Adam - Arba'una Hadith: Hadith 6

Sheikh Ja’afar Mahmud Adam

Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam ko ayi downloading




الحديث السادس

عَنْ أَبِي عَبْدِ اللَّهِ النُّعْمَانِ بْنِ بَشِيرٍ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُمَا، قَالَ: سَمِعْت رَسُولَ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم يَقُولُ: إنَّ الْحَلَالَ بَيِّنٌ، وَإِنَّ الْحَرَامَ بَيِّنٌ، وَبَيْنَهُمَا أُمُورٌ مُشْتَبِهَاتٌ لَا يَعْلَمُهُنَّ كَثِيرٌ مِنَ النَّاسِ، فَمَنِ اتَّقَى الشُّبُهَاتِ فَقَدِ اسْتَبْرَأَ لِدِينِهِ وَعِرْضِهِ، وَمَنْ وَقَعَ فِي الشُّبُهَاتِ وَقَعَ فِي الْحَرَامِ، كَالرَّاعِي يَرْعَى حَوْلَ الْحِمَى يُوشِكُ أَنْ يَرْتَعَ فِيهِ، أَلَا وَإِنَّ لِكُلِّ مَلِكٍ حِمًى، أَلَا وَإِنَّ حِمَى اللَّهِ مَحَارِمُهُ، أَلَا وَإِنَّ فِي الْجَسَدِ مُضْغَةً إذَا صَلَحَتْ صَلَحَ الْجَسَدُ كُلُّهُ، وَإذَا فَسَدَتْ فَسَدَ الْجَسَدُ كُلُّهُ، أَلَا وَهِيَ الْقَلْبُ"

رَوَاهُ الْبُخَارِيُّ وَمُسْلِمٌ

Translation

On the authority of an-Nu’man ibn Basheer (ra), who said:

I heard the Messenger of Allah () say, “That which is lawful is clear and that which is unlawful is clear, and between the two of them are doubtful matters about which many people do not know. Thus he who avoids doubtful matters clears himself in regard to his religion and his honor, but he who falls into doubtful matters [eventually] falls into that which is unlawful, like the shepherd who pastures around a sanctuary, all but grazing therein. Truly every king has a sanctuary, and truly Allah’s sanctuary is His prohibitions. Truly in the body there is a morsel of flesh, which, if it be whole, all the body is whole, and which, if it is diseased, all of (the body) is diseased. Truly, it is the heart.”

(Bukhari & Muslim)

Transliteration

Daga Abu Abdullahi Nu’umani ɗan Bashiru Allah ya yarda da shi ya ce:

Na ji Manzon Allah (SAW) yana cewa: “Lallai halal a bayyane yake, kuma lallai haram a bayyane yake, tsakaninsu kuma akwai waɗansu al’amurra masu rikitarwa (ko kama da juna), da yawan mutane basu san su ba (hukuncinsu). Dukkan wanda ya nisanci shubuha, Haƙiƙa ya nemi kuɓutar da Addininsa, ya nemi kuɓutar da Mutuncinsa. Wanda ya afka cikin shubuha to lallai ya afka cikin haram, kamar makiyayi ne da yake kiwo a jikin shinge (iyaka) ya kusa ya afka cikinsa, ku saurara, Lallai kowane sarki yana da iyaka, Iyakar Ubangiji shi ne abunda Ubangiji ya haramta. Ku saurara, Lallai a cikin jiki akwai wata tsoka ɗaya idan ta gyaru dukkan jiki ya gyaru gaba ɗaya, idan ta lalace dukkan jiki ya lalace gaba ɗaya, ku saurara, wannan tsoka ita ce zuciya”.

Bukhari da Muslim ne suka ruwaito shi.


Shiga nan Domin Samun Shauran Arba'una Hadith na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam...

Share this with family and friends to spread awareness

Post a Comment

0 Comments