Ticker

6/recent/ticker-posts

Rafkanuwa a cikin Sallah - Kashi na Biyu da na Uku


 
to zai yi sujada kafin ya sallame, haka kuma zai yi sujada bayan sallama, idan ya yi kari, domin Hadisin Zul-Yadaini wanda Bukhari da Muslim suka Ruwaito.

القسم الثاني

وَمَنْ اسْتَنْكَحَهُ الشَّكُّ فِي السَّهْوِ فَلْيَلْهَ عَنْهُ، وَلَا إصْلَاحَ عَلَيْهِ وَلَكِنْ عَلَيْهِ أَنْ يَسْجُدَ بَعْدَ السَّلَامِ، وَهُوَ الَّذِي يَكْثُرُ ذَلِكَ مِنْهُ يَشُكُّ كَثِيرًا أَنْ يَكُونَ سَهَا زَادَ أَوْ نَقَصَ، وَلَا يُوقِنُ فَلْيَسْجُدْ بَعْدَ السَّلَامِ فَقَطْ.

Kashi na Biyu

Wanda Kokwanto ya aura (Wato wanda yake da lalura ta yawan shakka a cikin sallah) to ya jefar da wannan kokwanton. Babu wani gyara da zai yi, sai dai zai yi Sujada bayan sallama. Shi ne wanda shakka ta yawaita a gare shi, wato yana yawan yin shakkar cewa ya yi kari, ko ya yi ragi, bai da yakini. To shi wannan sujada ba’adiyya zai yi.


القسم الثالث

فَإِنْ كَثُرَ ذَلِكَ مِنْهُ فَهُوَ يَعْتَرِيهِ كَثِيرًا، مثل أن تكون عادته السهو أبدا عن الجلوس الأول أو تكون عادته نسيان السجود فهذا يصْلُحُ صَلَاتَهُ، وَلَا يَسْجُدْ لِسَهْوِهِ


Post a Comment

0 Comments