Ticker

6/recent/ticker-posts

Fadakarwa Game da Rafkanuwa a cikin Sallar Nafila


Kashi na Uku

To idan kuma wannan kokwanto ya yawaita a gare shi, wato yana zo masa da yawa. Misali ya saba yin Rafkanuwa ga zaman farko a kowane lokaci, ko kuma ya kasance kowane lokaci ya saba manta sujada. To shi wannan gyara Salllarsa kawai zai yi, ba zai yi Sujadar Rafkanuwa ba.

التنبيه في السهو في النافلة

أن السهو في النافلة كالسهو في الفريضة إلا في ست مسائل: الفاتحة والسورة والسر والجهر، وزيادة ركعة ونسيان بعض الأركان إن طال


Fadakarwa Game da Rafkanuwa a cikin Sallar Nafila:

Lallai yin Rafkanuwa a cikin Sallar Nafila, daidai yake da yin Rafkanuwa a cikin Sallar Farilla, sai dai a cikin wasu Mas’aloli guda shida (6):- 

Wannan Mas’alolin su ne, Fatiha, Sura, Asirtawa, Bayyanawa, Kara Raka’a daya da kuma manta wani sashe daga cikin Rukunnan Sallah.


مسئلة الأولى

فمن نسى الفاتحة في النافلة وتذكر بعد الركوع تمادى وسجد قبل السلام بخلاف الفريضة فإنه يلغي تلك


Post a Comment

0 Comments