Ticker

6/recent/ticker-posts

Rafkanuwa a cikin Sallah - Kashi na Farko


Rafkanuwa a cikin Sallah. Hadawa Tsakanin Salloli guda biyu, da kuma  wani abu daga Sallar wadanda aka yi ma Uzuri. Sai na Karba masa a kan wannan, don fatar samun Lada. Kuma na ambace shi da suna ‘Fadakar da mai Sallah’ a kan Mazhabar Imam Malik  Dan Anas Allah Ya yi masa Rahama.

اعلم يا أخي أن المصلي لدى السهو على ثلاثة أقسام. قسم يصلح ويسجد سجود السهو، وقسم يصلح ولا يسجد، وقسم يسجد فقط ولا يصلح

Ka sani ya kai dan uwana cewa, game da Rafkanuwa, mai Sallah ya kasu zuwa kashi uku. Akwai wanda zai gyara Sallah kuma zai yi sujadar Rafkanuwa, haka kuma akwai wanda zai gyara sallar ne kawai ba tare da yin Sujadar Rafkanuwa ba. Akawai kuma wadanda Sujadar Rafkanuwa kawai zai yi, ba tare da yin gyara ba.

القسم الأول

إذا سهى المصلي في الصلاة بنقص سنة مؤكدة، يسجد قبل سلامه ويسجد بعدية إن زاد، لحديث ذي اليدين الذي رواه البخاري ومسلم

Kashi na Farko

Idan mai Sallah ya yi Rafkanuwa a cikin Sallarsa ga abun da ya shafi rage wata Sunnah mai karfi, 

 

Post a Comment

0 Comments