Ticker

6/recent/ticker-posts

The Book of Purification - Littafin Bayanin Tsarki: Hadith 14


The Book of Purification - Littafin Bayanin Tsarki

(1) Chapter: Water - Babi Na Farko Shine Hukuncin Ruwa Mai Tsarki

Hadith 14

وَعَنْ أَبِي هُرَيْرَةَ ‏- رضى الله عنه ‏- قَالَ: قَالَ رَسُولُ اَللَّهِ ‏- صلى الله عليه وسلم ‏-{ إِذَا وَقَعَ اَلذُّبَابُ فِي شَرَابِ أَحَدِكُمْ فَلْيَغْمِسْهُ, ثُمَّ لِيَنْزِعْهُ, فَإِنَّ فِي أَحَدِ جَنَاحَيْهِ دَاءً, وَفِي اَلْآخَرِ شِفَاءً } أَخْرَجَهُ اَلْبُخَارِيُّ 1‏

‏1 ‏- صحيح.‏ رواه البخاري (3320)‏، (5782)‏.‏

وَأَبُو دَاوُدَ, وَزَادَ: { وَإِنَّهُ يَتَّقِي بِجَنَاحِهِ اَلَّذِي فِيهِ اَلدَّاءُ } 1‏ .‏
‏1 ‏- سنن أبي داود (3844)‏ وإسنادها حسن.‏

English

Narrated Abu Huraira:

Narrated Abu Huraira (rad): Allah’s Messenger (ﷺ) said: “When a fly falls in the drink of one of you, he should fully dip it and then throw it away because there is disease in one of its wings and cure in the other”. [Reported by Al-Bukhari]

and Abu Da’ud who added: “It (the fly) protects itself with the diseased wing (by dipping it first in a drink).

Hausa

An karɓo daga Abi Huraira Allah Ya yarda da shi ya ce: Manzon Allah (S.A.W) ya ce: Idan ƙuda ya faɗa a cikin abin shanku to ya tsomashi cikin sanan ya cire domin kuwa ɗaya fikafikinsa cutane ɗaya kuma magani; Bukhari ya ruwaito da Abu Dauda sanan ya kara da cewa shi ana wanke wane daga fikafiki mai cuta.

Bulugh al-Maram: Hadith 14


Shiga nan Domin Samun Shauran Hadissai na Bulugh al-Maram...

Share this with family and friends to spread awareness

Post a Comment

0 Comments