The Book of Purification - Littafin Bayanin Tsarki
(1) Chapter: Water - Babi Na Farko Shine Hukuncin Ruwa Mai Tsarki
Hadith 15
وَعَنْ أَبِي وَاقِدٍ اَللَّيْثِيِّ - رضى الله عنه - قَالَ: قَالَ اَلنَّبِيُّ - صلى الله عليه وسلم -{ مَا قُطِعَ مِنْ اَلْبَهِيمَةِ -وَهِيَ حَيَّةٌ- فَهُوَ مَيِّتٌ } أَخْرَجَهُ أَبُو دَاوُدَ, وَاَلتِّرْمِذِيُّ وَحَسَّنَهُ, وَاللَّفْظُ لَهُ 1 .
1 - حسن. رواه أبو داود (2858)، الترمذي (1480)، من طريق عطاء بن يسار، عن أبي واقد الليثي قال: قدم رسول الله صلى الله عليه وسلم المدينة، والناس يجبون أسنمة الإبل، ويقطعون أليات الغنم، فقال رسول الله صلى الله عليه وسلم: فذكر الحديث.
English
Narrated Abu Waqid Al-Laithi:
Narrated Abu Waqid Al-Laithi (rad): Allah’s Messenger (ﷺ) said: “Whatever (portion) is cut off from an animal when it is alive is dead (meat). [Reported by Abu Da’ud and At-Tirmidhi who graded it Hasan (fair) and this version is of Tirmidhi].
Hausa
An karɓo daga Abi Waqidil Laisi Allah Ya yarda dashi yace: Annabi (S.A.W) ya ce: Duk abin da aka ciro daga dabba yana raye to mushene. Abu Dauda da Tirmizi suka ruwaito kuma suka kyautatashi. Kuma lafazin sane.‛ (Hadisin Ingantacce ne).‛
Bulugh al-Maram: Hadith 15
Shiga nan Domin Samun Shauran Hadissai na Bulugh al-Maram...
Share this with family and friends to spread awareness
0 Comments