The Book of Purification - Littafin Bayanin Tsarki
(1) Chapter: Water - Babi Na Farko Shine Hukuncin Ruwa Mai Tsarki
Hadith 6
وَلِلْبُخَارِيِّ: { لَا يَبُولَنَّ أَحَدُكُمْ فِي اَلْمَاءِ اَلدَّائِمِ اَلَّذِي لَا يَجْرِي, ثُمَّ يَغْتَسِلُ فِيهِ } 1 . وَلِمُسْلِمٍ: "مِنْهُ" 2 . وَلِأَبِي دَاوُدَ: { وَلَا يَغْتَسِلُ فِيهِ مِنْ اَلْجَنَابَةِ } 3 .
1 - البخاري رقم (239) .
2 - مسلم رقم (282).
3 - سنن أبي داود (70) .
English
Another version of Al-Bukhari has:
“None of you should urinate in stagnant water that is not flowing, and then take bath in it”. A version of Muslim has the words “from it (i.e. the water)”. A version of Abu Da’ud has: “One should not take bath in it from sexual impurity”.
Hausa
Daga Bukhari Ruwaito shi cewa: Kada ɗayanku yayi fitsari a cikin ruwan da yake dawwamamme (wanda baya gudu) sa’an nan ya yi wanka a cikinsa. An karɓo daga Muslim cewa: Sa’an nan yayi wanka daga gare shi. Daga Abi Dawuda cewa: Kada yayi wanka cikinsa na janaba.
Bulugh al-Maram: Hadith 6
Shiga nan Domin Samun Shauran Hadissai na Bulugh al-Maram...
Share this with family and friends to spread awareness
0 Comments