Ticker

6/recent/ticker-posts

Mai Jinin Haila


Amma idan abun da ya rage kafin yini ya kare bayan ta samu tsarki ba tare da jinkiri ba, za a samu Raka’a biyar (5) to za ta Sallaci Azahar da La’asar.

وَإِنْ كَانَ الْبَاقِي مِنْ اللَّيْلِ أَرْبَعَ رَكَعَاتٍ صَلَّتْ الْمَغْرِبَ وَالْعِشَاءَ

Idan kuma abun da ya rage kafin dare ya kare Raka’oi hudu za a iya samu, to za ta sallaci Magriba da Isha’i.

وَإِنْ كَانَ مِنْ النَّهَارِ أَوْ مِنْ اللَّيْلِ أَقَلُّ مِنْ ذَلِكَ صَلَّتْ الصَّلَاةَ الْأَخِيرَةَ

Idan kuma ya kasance abun da ya rage daga yini ko kuma dare za a samu kasa ga Raka’oi hudu (4) ko biyar (5), to za ta sallaci Sallar karshe. 

 وَإِنْ حَاضَتْ لِهَذَا التَّقْدِيرِ لَمْ تَقْضِ مَا حَاضَتْ فِي وَقْتِهِ لأنها من المعذورين

Idan kuma ta yi Haila a cikin kwatankwacin wadannan lokuttan to ba za ta ranka abun da ya kubuce mata ba a lokacin da take cikin jinin Haila domin ita tana cikin wadanda aka yi ma uzuri.

وإِنْ حَاضَتْ لِأَرْبَعِ رَكَعَاتٍ مِنْ النَّهَارِ فَأَقَلَّ إلَى رَكْعَةٍ أَوْ


Shiga nan Domin Samun Shauran Darussan...

Share this with family and friends to spread awareness

Post a Comment

0 Comments