Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam ko ayi downloading
عَنْ
أَبِي رُقَيَّةَ تَمِيمِ بْنِ أَوْسٍ الدَّارِيِّ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ أَنَّ
النَّبِيَّ صلى الله عليه وسلم قَالَ: "الدِّينُ النَّصِيحَةُ قُلْنَا:
لِمَنْ؟ قَالَ: "لِلَّهِ، وَلِكِتَابِهِ، وَلِرَسُولِهِ، وَلِأَئِمَّةِ
الْمُسْلِمِينَ وَعَامَّتِهِمْ "
On the authority of Tameem ibn Aus ad-Daree (ra):
The Prophet (ﷺ) said, “The deen
(religion) is naseehah (advice, sincerity).” We said, “To whom?” He (ﷺ) said, “To Allah, His Book, His Messenger,
and to the leaders of the Muslims and their common folk.”
Daga Abu Ruqayya, Tamimu ɗan Ausu ad-Dariy Allah ya yarda da shi:
Lallai Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi ya ce:
“Addini nasiha ne”, Sahabbai suka ce: gawa addini ke zama nasiha? Sai Annabi
(SAW) ya ce: “Nasihane ga Allah, Nasihane ga Littafinsa, Nasihane ga Manzonsa
(SAW), Nasihane ga shugabannin Musulmai, sannan kuma nasihane ga dukkan Mutane”.
Shiga nan Domin Samun Shauran Arba'una Hadith na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam...
Share this with family and friends to spread awareness
0 Comments