Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam ko ayi downloading
عَنْ
أَبِي مَسْعُودٍ عُقْبَةَ بْنِ عَمْرٍو الْأَنْصَارِيِّ الْبَدْرِيِّ رَضِيَ اللهُ
عَنْهُ قَالَ: قَالَ رَسُولُ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم "إنَّ مِمَّا
أَدْرَكَ النَّاسُ مِنْ كَلَامِ النُّبُوَّةِ الْأُولَى: إذَا لَمْ تَسْتَحِ
فَاصْنَعْ مَا شِئْت"
رَوَاهُ الْبُخَارِيُّ
On the authority of Abu Masood Uqbah bin ’Amr al-Ansaree al-Badree
(may Allah be pleased with him) who said:
The Messenger of Allah (peace and
blessings of Allah be upon him) said, “Verily, from what was learnt by the
people from the speech of the earliest prophecy is: If you feel no shame, then
do as you wish.”
(Bukhari)
TransliterationDaga Abu Mas’udu, Uqbata ɗan Amru al-Ansariy al-Badriy Allah ya
yarda da shi ya ce:
Manzon Allah Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi ya ce:
“Yana daga abin da mutane suka riska daga cikin zance na Annabta tun farko
cewa; idan har ka zanto baka jin kunya, to ka aikata duk abin da kaso”.
Bukhari ne ya ruwaito shi.
Shiga nan Domin Samun Shauran Arba'una Hadith na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam...
Share this with family and friends to spread awareness

0 Comments