Ticker

6/recent/ticker-posts

Darare Goma na Karshen Watan Ramadan



حَدَّثَنَا قُتَيْبَةُ بْنُ سَعِيدٍ، حَدَّثَنَا إِسْمَاعِيلُ بْنُ جَعْفَرٍ، حَدَّثَنَا أَبُو سُهَيْلٍ، عَنْ أَبِيهِ، عَنْ عَائِشَةَ ـ رضى الله عنها ـ أَنَّ رَسُولَ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم قَالَ ‏ "‏ تَحَرَّوْا لَيْلَةَ الْقَدْرِ فِي الْوِتْرِ مِنَ الْعَشْرِ الأَوَاخِرِ مِنْ رَمَضَانَ ‏"‏‏.‏


Narrated `Aisha: Allah's Messenger (ﷺ) said, "Search for the Night of Qadr in the odd nights of the last ten days of Ramadan."

Hausa

An karbo daga Nana A’isha (RA) ta ce: “Manzon Allah (S.A.W) ya ce: “Ku nemi daren lailatul kadari a cikin darare goma na karshen watan Ramadan.

Sahih al-Bukhari 2017


حَدَّثَنَا مُسْلِمُ بْنُ إِبْرَاهِيمَ، حَدَّثَنَا هِشَامٌ، حَدَّثَنَا يَحْيَى، عَنْ أَبِي سَلَمَةَ، عَنْ أَبِي هُرَيْرَةَ ـ رضى الله عنه ـ عَنِ النَّبِيِّ صلى الله عليه وسلم قَالَ ‏ "‏ مَنْ قَامَ لَيْلَةَ الْقَدْرِ إِيمَانًا وَاحْتِسَابًا غُفِرَ لَهُ مَا تَقَدَّمَ مِنْ ذَنْبِهِ، وَمَنْ صَامَ رَمَضَانَ إِيمَانًا وَاحْتِسَابًا غُفِرَ لَهُ مَا تَقَدَّمَ مِنْ ذَنْبِهِ ‏"‏‏.‏

Narrated Abu Huraira: The Prophet (ﷺ) said, "Whoever established prayers on the night of Qadr out of sincere faith and hoping for a reward from Allah, then all his previous sins will be forgiven; and whoever fasts in the month of Ramadan out of sincere faith, and hoping for a reward from Allah, then all his previous sins will be forgiven."

Hausa

An karbo daga Abu Huraira (RA) ya ce: “Manzon Allah (SAW) ya ce: “Duk wanda ya tsayar da salla a daren lailatul kadari yana mai imani da neman lada a wurin Allah, to za a gafarta masa abin da ya gabata na zunubansa, kuma wanda ya azumci watan Ramadan yana mai imani da neman lada daga Allah, to za a gafarta masa abin da ya gabata na zunubansa.

Sahih al-Bukhari 1901

Post a Comment

0 Comments