Ticker

6/recent/ticker-posts

Fadakarwa Game da Rafkanuwa a cikin Sallar Nafila na (4) da Kuma Hade Sallar Magriba da Isha’i

 


المسئلة السادسة

ومن نسى ركناً من النافلة كالركوع أو السجود ولم يتذكر حتى سلم وطال فلا إعادة عليه بخلاف الفريضة فإنه يعيدها أبداً

Mas’ala ta Shidda

Wanda ya manta da wani rukuni a cikin Sallar Nafila, kamar Ruku’i ko Sujada, kuma bai tuna ba har sai da ya sallame, kuma abun ya yi tsawo, to ba babu sakewa a gare shi. Wannan ya saba ma Sallar Farilla, domin shi zai sake Sallah har Abada

التنبيه: في الجمع بين المغرب والعشاء ليلة المطر

أي ورخص في الجمع بينهما ليلة المطر إذا كان وابلا، أي كثيرا وهو الذي يحمل أواسط الناس على تغطية الرأس، وسواء كان واقعا أو متواقعا. وعلم ذلك بالقرينة ومثل المطر الثلج والبرد الذي يخالف عادة

Fadakarwa: Game da Hade Sallar Magriba da Isha’i Saboda Ruwan Sama

Ma’ana: An yi rangwame game da hadewa a tsakaninsu (Magriba da Isha’i) a daren da ake Ruwan sama. Idan ya kasance yana zubowa, su ne

Post a Comment

0 Comments