Ticker

6/recent/ticker-posts

Fadakarwa Game da Hade Sallar Magriba da Isha’i Saboda Ruwan Sama (3)


ولا يصلي معهم الصلاة العشاء، يؤخر العشاء للشفق، إلا بإحدى المساجد الثلاثة، مسجد رسول الله أفضل الصلاة وأتم السلام، ومسجد الحرام، ومسجد الأقصى. فإن المنفرد بالمغرب الذي وجدهم فرغوا العشاء فإنه يصلي العشاء فيها بنية الجمع

To shi wanda ya yi Sallar Magriba shi kadai, da wanda yake da makwabtaka da su da kuma bako, ba za su yi Sallar Isha’i tare da su ba, idan dalilin hadewar ya yanke.  Za su jinkirta Sallar Isha’i har zuwa boyewar Shafaki, sai fa idan a cikin dayan masallatai uku (3) ne. Su ne: Masallacin Manzon Allah Mafificiyar tsira da Aminci su tabbata a gare shi, sai Masallacin Harami, da kuma Masallacin Kudus. A nan, wanda ya kadaita ga Magriba idan ya same su sun kare (Isha’i) to zai yi Sallar Isha’i cikin dayan wadannan Masallatai tare da niyyar jam’i.

ولا  إن حدث السبب بعد الأول ولا  المرأة في بيتها  والضعيف في بيته، ولا منفرد بمسجد كجماعة لا حاجة لهم.



 

Shiga nan Domin Samun Shauran Darussan...

Share this with family and friends to spread awareness

Post a Comment

0 Comments