It was narrated from Abu Hurairah that the Messenger of Allah (ﷺ) said:
‘Whoever fasts Ramadan out of faith and the hope of reward will be forgiven his previous sins.”
Hausa
Manzon Allah (SAW) yace:
"Duk wanda ya azumci Ramadan yana mai imani da neman lada za a gafarta masa abin da ya gabata na zunubansa."
Sunan Ibn Majah: Hadith 1641

0 Comments