Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam ko ayi downloading
الحديث الثاني عشر
عَنْ
أَبِي هُرَيْرَةَ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ قَالَ: قَالَ رَسُولُ
اللَّهِ صلى الله عليه وسلم "مِنْ
حُسْنِ إسْلَامِ الْمَرْءِ تَرْكُهُ مَا لَا يَعْنِيهِ"
Translation
On the authority of Abu Hurayrah (may Allah be pleased with him)
who said:
Transliteration
Daga Abu Hurairah Allah ya yarda da shi ya ce:
Annabi (SAW) ya ce: “Yana daga kyawun Musuluncin mutum barin abinda
bai shafe shi ba (ba yada mahimmanci)".
Hadisi ne kyakkyawa
Tirmidhi ne da waninsa suka ruwaito shi kamar haka.
Shiga nan Domin Samun Shauran Arba'una Hadith na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam...
Share this with family and friends to spread awareness

0 Comments