عَنْ
أَبِي حَمْزَةَ أَنَسِ بْنِ مَالِكٍ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ خَادِمِ رَسُولِ اللَّهِ صلى
الله عليه وسلم عَنْ النَّبِيِّ صلى الله عليه وسلم قَالَ: "لَا يُؤْمِنُ
أَحَدُكُمْ حَتَّى يُحِبَّ لِأَخِيهِ مَا يُحِبُّ لِنَفْسِهِ"
On the authority of Abu Hamzah Anas bin Malik (may Allah be
pleased with him) — the servant of the Messenger of Allah (peace and blessings
of Allah be upon him) — that the Prophet (peace and blessings of Allah be upon
him) said:
None of you (truly) believes until he loves for his brother that which he loves for himself.
(Bukhari & Muslim)
TransliterationDaga Abu Hamzata, Anas ɗan Maliku Allah ya ƙara yarda a gare shi, Mai
yiwa Manzon Allah (SAW) hidima, daga Annabi (SAW) ya ce:
“Ɗayanku baya zama mai imani sai ya so wa ɗan’uwansa abin da yake so wa kansa”.
Bukhari da Muslim ne suka ruwaito shi.
Shiga nan Domin Samun Shauran Arba'una Hadith na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam...
Share this with family and friends to spread awareness

0 Comments