Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam ko ayi downloading
الحديث الخامس
عَنْ
أُمِّ الْمُؤْمِنِينَ أُمِّ عَبْدِ اللَّهِ عَائِشَةَ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهَا،
قَالَتْ: قَالَ: رَسُولُ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم "مَنْ أَحْدَثَ فِي
أَمْرِنَا هَذَا مَا لَيْسَ مِنْهُ فَهُوَ رَدٌّ" رَوَاهُ الْبُخَارِيُّ
وَمُسْلِمٌ
On the
authority of the mother of the faithful, Aisha (ra), who said:
The
Messenger of Allah (ﷺ) said, “He who
innovates something in this matter of ours (i.e., Islam) that is not of it will
have it rejected (by Allah).”
(Bukhari
& Muslim)
Daga Uwar
Muminai Ummu Abdullahi, Aisha (Allah shi ƙara yadda da a gareta), ta ce:
Manzon
Allah Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi ya ce: “Wanda ya ƙirƙiro a
cikin lamarin mu, wannan, abin da ba ya cikin musulunci, to anmayar masa”.
Bukhari
da Muslim ne suka ruwaito shi.
A wata riwaya ta Muslimu cewa: “Wanda ya aikata wani aiki, babu umurnin mu akan wannan alamari anmayar masa”.
Shiga nan Domin Samun Shauran Arba'una Hadith na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam...
Share this with family and friends to spread awareness
0 Comments