The Book of Purification - Littafin Bayanin Tsarki
(2) Chapter: Utensils - Babi Na Biyu Shine Hukunche - Hukunchen Ƙwaryar Alwala
Hadith 18
وَعَنِ ابْنِ عَبَّاسٍ رَضِيَ الْلَّهُ عَنْهُمَا قَالَ: قَالَ رَسُولُ الْلَّهِ - صلى الله عليه وسلم -{ إِذَا دُبِغَ الْإِهَابُ فَقَدْ طَهُرَ } أَخْرَجَهُ مُسْلِمٌ 1 . وَعِنْدَ الْأَرْبَعَةِ: { أَيُّمَا إِهَابٍ دُبِغَ } 2 . 1 - صحيح. رواه مسلم (366). 2 - رواه النسائي (773)، والترمذي (1728)، وابن ماجه (3609) عن ابن عباس أيضا، وهو صحيح كسابقه. "تنبيه": وهم الحافظ رحمه الله في قوله: "وعند الأربعة" وذلك لأن أبا داود لم يروا الحديث بهذا اللفظ، وإنما لفظه كلفظ مسلم.
English
Narrated Ibn ‘Abbas: Narrated (rad): Allah’s Messenger (ﷺ) said: "When the skin is tanned it becomes purified.” [Reported by Muslim]. Al-Arba’a have the words: "Any skin that is tanned ... "
Hausa
An karɓo daga ɗan Abbas Allah Ya yarda da shi yace: Manzon Allah (S.A.W) yace: Idan an jeme fata shine tsarkinta (wato tayi tsarki) Muslim ya ruwaito. Kuma a cikin ruwayan mutane huɗu cewa: Dukkan fatar da aka jeme.‛
Bulugh al-Maram: Hadith 18
Shiga nan Domin Samun Shauran Hadissai na Bulugh al-Maram...
Share this with family and friends to spread awareness
0 Comments