The Book of Purification - Littafin Bayanin Tsarki
(2) Chapter: Utensils - Babi Na Biyu Shine Hukunche - Hukunchen Ƙwaryar Alwala
Hadith 17
وَعَنْ أُمِّ سَلَمَةَ رَضِيَ الْلَّهُ عَنْهَا، قَالَتْ: قَالَ رَسُولُ الْلَّهِ - صلى الله عليه وسلم -{ الَّذِي يَشْرَبُ فِي إِنَاءِ الْفِضَّةِ إِنَّمَا يُجَرْجِرُ فِي بَطْنِهِ نَارَ جَهَنَّمَ } مُتَّفَقٌ عَلَيْهِ 1 . 1 - صحيح. رواه البخاري (5634)، ومسلم (2065).
English
Narrated Umm Salama: Narrated Umm Salama (rad): Allah’s Messenger (ﷺ) said: “He who drinks in a silver utensil is only swallowing Hell-fire in his stomach”. [Agreed Upon]
Hausa
An karɓo daga Ummu Salma Allah Ya yarda da ita tace: Manzon Allah (S.A.W) ya ce: Wanda yake sha cikin ƙwaryar azurfa to yana kwankwaɗa wa cikinsa wutan Jahannama. Bukhari da Muslim suka ruwaito shi.
Bulugh al-Maram: Hadith 17
Shiga nan Domin Samun Shauran Hadissai na Bulugh al-Maram...
Share this with family and friends to spread awareness
0 Comments