The Book of Purification - Littafin Bayanin Tsarki
(1) Chapter: Water - Babi Na Farko Shine Hukuncin Ruwa Mai Tsarki
Hadith 12
وَعَنْ أَنَسِ بْنِ مَالِكٍ - رضى الله عنه - قَالَ: { جَاءَ أَعْرَابِيٌّ فَبَالَ فِي طَائِفَةِ اَلْمَسْجِدِ, فَزَجَرَهُ اَلنَّاسُ, فَنَهَاهُمْ اَلنَّبِيُّ - صلى الله عليه وسلم -فَلَمَّا قَضَى بَوْلَهُ أَمَرَ اَلنَّبِيُّ - صلى الله عليه وسلم -بِذَنُوبٍ مِنْ مَاءٍ; فَأُهْرِيقَ عَلَيْهِ. } مُتَّفَقٌ عَلَيْهِ 1 . 1 - صحيح. رواه البخاري (219)، ومسلم (284)، وله طرق عن أنس، وجاء أيضا من رواية بعض الصحابة غير أنس.
English
Narrated Anas bin Malik:
Narrated Anas bin Malik (rad): A Bedouin came and urinated in one corner of the mosque and the people shouted at him, but Allah’s Messenger (ﷺ) stopped them, and when he finished urinating, the Prophet (ﷺ) ordered for a bucket of water which was spilt over it [Agreed upon].
Hausa
An karɓo daga Anas ɗan Malik, Allah Ya yarda da shi ya ce: ‚Wani Balarabe yazo, sai yayi fitsari cikin Haraban masallaci, sai mutane suka yi masa tsawa, sai Annabi (S.A.W) ya hanesu.kuma daga bayan ya gama. Sai Annabi (S.A.W) yayi umurni a akawo cikin guga na ruwa aka zuba akansa‛. (wato fitsarin) Bukhari da Muslim suka ruwaito.
Bulugh al-Maram: Hadith 12
Shiga nan Domin Samun Shauran Hadissai na Bulugh al-Maram...
Share this with family and friends to spread awareness
0 Comments