The Book of Purification - Littafin Bayanin Tsarki
(1) Chapter: Water - Babi Na Farko Shine Hukuncin Ruwa Mai Tsarki
Hadith 10
وَعَنْ أَبِي هُرَيْرَةَ - رضى الله عنه - قَالَ: قَالَ رَسُولُ اَللَّهِ - صلى الله عليه وسلم -{ طَهُورُ إِنَاءِ أَحَدِكُمْ إِذْ وَلَغَ فِيهِ اَلْكَلْبُ أَنْ يَغْسِلَهُ سَبْعَ مَرَّاتٍ, أُولَاهُنَّ بِالتُّرَابِ } أَخْرَجَهُ مُسْلِمٌ 1 .
1 - صحيح. رواه مسلم (279) (91) .
English
Narrated Abu Huraira (rad):
Narrated by Abu Huraira (rad): Allah’s Messenger (ﷺ) said: “The cleansing of the utensil belonging to one of you, after it has been licked by a dog, is to wash it seven times, and using soil for cleaning at the first time.” [Muslim reported it].
Hausa
An karɓo daga Abi Huraira Allah Ya yarda dashi yace: Manzon Allah (S.A.W) yace: Tsarkin ƙwaryan ɗayanku idan kare yayi lallaga cikinsa, to, ya wanke shi sau bakwai, na farkonsu da ƙasa‛. Muslim ya ruwaito: Amma a cikin wani lafazin nasa. To, ya zubar da shi‛. Kuma a cikin ruwayar Tirmizi cewa: Ta ƙarshensu ko ta farkonsu (Wato wankin ƙwaryan da ƙasa)‛.
Bulugh al-Maram: Hadith 10
Shiga nan Domin Samun Shauran Hadissai na Bulugh al-Maram...
Share this with family and friends to spread awareness
0 Comments