Ticker

6/recent/ticker-posts

The Book of Purification - Littafin Bayanin Tsarki: Hadith 8


The Book of Purification - Littafin Bayanin Tsarki

(1) Chapter: Water - Babi Na Farko Shine Hukuncin Ruwa Mai Tsarki

Hadith 8

وَعَنْ اِبْنِ عَبَّاسٍ رَضِيَ اَللَّهُ عَنْهُمَا; { أَنَّ اَلنَّبِيَّ ‏- صلى الله عليه وسلم ‏-كَانَ يَغْتَسِلُ بِفَضْلِ مَيْمُونَةَ رَضِيَ اَللَّهُ عَنْهَا } أَخْرَجَهُ مُسْلِمٌ 1‏ .‏

‏1 ‏- صحيح.‏ رواه مسلم (323)‏.‏

English

Narrated Ibn ‘Abbas (rad):

Narrated Ibn ‘Abbas (rad): The Prophet (ﷺ) used to bath with the water left over by Maimuna (rad) [Muslim reported it].

Hausa

An karɓo daga ɗan Abbas Allah Ya yarda dashi cewa: Lallai Annabi (S.A.W) ya kasance yana wanka da sauran ruwan wankan Maimuna. Muslim ya ruwaito.

Bulugh al-Maram: Hadith 8


Shiga nan Domin Samun Shauran Hadissai na Bulugh al-Maram...

Share this with family and friends to spread awareness

Post a Comment

0 Comments