Tafsirin da Sheikh Idriss Ibrahim Assalafy Nguru ya gabatar a Nguru, Yobe State, Nigeria.
028 Ramadan Tafseer 1446/2025 - Sheikh Idriss Ibrahim Assalafy Nguru
Jawabai Daga Manyan Baki Lokachin Rufe Tafsiri na Bana (1446/2025)
Allah Ya sakawa Malam da Alaramman shi dama shauran duk wanda ya bada nashi gudunmuwa ta kowace hanya da al-Jannah Firdaus, Kuma muna rokon Allah Yasa muna cikin wa'yanda Allah (SWA) Ya 'Yanta a wannan wata na Ramadan
Shiga nan Domin Samun Shauran Ramadan Tafseer na Shekarar da ke sama...
Ramadan Tafseer na Shekarar 1444/2023...
Ramadan Tafseer na Shekarar 1443/2022...
Share this with family and friends to spread awareness
0 Comments