Ticker

6/recent/ticker-posts

INNALILAHI WA'INNA ILAIHIN RAJI'UN. Rasuwar Sheikh Sa'idu Hassan Jingir da Tarihin Rayuwar sa


 

INNALILAHI WA'INNA ILAIHIN RAJI'UN

Allah Yayiwa SHEIKH Sa'eed Hassan Jingir Rasuwa yau Alhamis 6 ga watan Ramadan 1446, wanda yayi daidai ga watan 6th March, 2025.

Allah Ya Gafarta maka, Allah Yasa Aljannah ce Makomarka.

Sheikh yana daya daga cikin wayanda muke sanya karatuttukansa a wannan shafi mai Tarin Daraja mai suna Darul Shukur. Malam anyiwa addini hidima Allah Yasaka da Aljannah Firdausi.

Allah Ya Karbi Kyawawan Ayukkanka Ya Yafe Maka Zunubanka. Allah Ya Jikan Baba Sa'id. Amin Ya Hayyu Ya Qayyum.

Haka kuma mun dauko Videon da wani bawan Allah ya saka a YouTube game da takai taccen tarihin Rayuwar sa.

Allah Yasa Ya huta.

Post a Comment

0 Comments