Ticker

6/recent/ticker-posts

Barka da Sallah


Allahu Akbar, Allahu Akbar, La'ilaha Illallahu, Wallahu Akbar, Allahu Akbar, Walillahil Hamdu.

الله اكبر، الله اكبر، لا اله الا الله، والله اكبر، الله اكبر، ولله الحمد.

Taqabbalallahu minna wa minkum.

تقبل الله منا ومنكم

Allah Ya Karbi Ibadun mu, Yasa muna cikin wayanda Allah Yayi niyyar yentawa a watan Ramadan.

Barka da Sallah.

Muna taya ku murnar wannan babban rana mai albarka, muna rokon Allah ya karɓi ibadunmu, ya gafarta mana zunubanmu, kuma ya sa mu kasance cikin wadata da rahama.

Allahumma taqabbal minna wa minkum, wa antum bi khayr. Allah ka karɓi azuminmu, ka yafe mana kurakuranmu, ka albarkaci rayuwarmu da lafiyar jiki da arziki, amin Ya Hayyu Ya Qayyum.

Allah Ya maimaita muna, kuma Yasa muna cikin koshin lafiya.

Shiga nan Domin Samun Shauran Daily Update...

Post a Comment

0 Comments