Tafsirin da Sheikh Idriss Ibrahim Assalafy Nguru ya gabatar a kabala sabon garin kanuri, Nguru, Yobe State, Nigeria.
003 Ramadan Tafseer 1447/2026 - Sheikh Idriss Ibrahim Assalafy Nguru
Allah Ya sakawa Malam da Alaramman shi dama shauran duk wanda ya bada nashi gudunmuwa ta kowace hanya da al-Jannah Firdaus, Kuma muna rokon Allah Yasa muna cikin wa'yanda Allah (SWA) zai 'Yanta a wannan wata na Ramadan
Shiga nan Domin Samun Shauran Ramadan Tafseer na Shekarar da ke sama...
Ramadan Tafseer na Shekarar 1446/2025...
Ramadan Tafseer na Shekarar 1444/2023...
Ramadan Tafseer na Shekarar 1443/2022...
Share this with family and friends to spread awareness

0 Comments