![]() |
| Getty Images |
العشر الأوسط من رمضان
العشر الأوسط من رمضان يعتبر فترة مهمة للتقرب إلى الله وزيادة العبادات. بناءً على القرآن الكريم وأحاديث النبي محمد (صلى الله عليه وسلم)، يركز المسلمون خلال هذه الأيام على الطاعات التالية:
- الاستغفار المستمر: قال الله تعالى: ﴿وَاسْتَغْفِرُوا اللَّهَ إِنَّ اللَّهَ كَانَ غَفُورًا رَحِيمًا﴾ (النساء: 106).
- قيام الليل: في الحديث: "من قام رمضان إيمانًا واحتسابًا غُفر له ما تقدم من ذنبه".
- الصدقة: قال النبي (صلى الله عليه وسلم): "أفضل الصدقة صدقة في رمضان".
- قراءة القرآن الكريم: يستحب ختم القرآن مرة أو أكثر خلال الشهر الفضيل.
Abubuwan Da Akafi Son Ayi a Tsakiyar Ramadan
Kwanaki goma na tsakiyar watan Ramadan wani lokaci ne na ƙwazo wajen kusantar Allah da yin ibada mai yawa. Kamar yada yazo a cikin al-Qur'ani da wasu Haddissan Manzon Allah (SAW), ana mai da hankali kan wadannan ayyukan:
- Ku nemi gafarar Allah akai-akai: Allah Madaukakin Sarki yana cewa: ﴿وَاسْتَغْفِرُوا اللَّهَ إِنَّ اللَّهَ كَانَ غَفُورًا رَحِيمًا﴾ (An-Nisa: 106).
- Tashin dare (Qiyamul-lail): A wani hadisi: "Duk wanda ya tashi a Ramadan saboda imani da neman lada, za a gafarta masa zunubansa na baya".
- Bayar da sadaka: Manzon Allah (SAW) ya ce: "Mafi alkhairin sadaka ita ce wadda aka bayar a Ramadan".
- Karatun Al-Qur'ani: Ana son a kammala karatun Al-Qur'ani sau daya ko fiye da haka a watan Ramadan.
Kammalawa
Misali daga Alƙur'ani Mai Girma: Allah Madaukakin Sarki Yace: "Ku yi sauri ku nufi gafarar Ubangijinku da Aljanna wadda fadin ta kamar sammai da kasa ce, wadda aka tanadar ga masu takawa." (Suratul Ali-Imrana: 133).

0 Comments